October 18, 2025

Wani sojan Amurka ya banka wa kansa wuta har lahira kan abin da ke faruwa a Gaza

kqlf0s.jpg

Daga Muhsin Ibrahim

Sojan sama na Amerika mai suna Aaron Bushnell, ɗan shekera 25, ya kunna wa kansa wuta a gaban ofishin jakadancin Isra’ila (embassy) a Washington DC.

Ya yi haka ne don yin Allah wadai da abin da ya kira kisan kiyashi (genocide) da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa a Gaza.

Aaron ya ta kiran “Free Palestine” bayan ya kunna wa kan shi wutar. Daga ƙarshe dai rai ya yi halinsa a asibiti.

A watan December ma wani ya yi irin wannan a garin Atlanta na Amerika.

Ɗauke da tutar Palestine, ya kunna wa kan shi wuta a ƙaramin ofishin hulɗar jakadancin Isra’ila (consulate). Shi dai bai mutu ba.

Babbaka kai (self-immolation) wata hanya ce ta protest tsohuwa a duniya.

Idan za ku iya tunawa, an fara Arab Spring, wato tunzirin da Larabawa suka yi a 2010, bayan wani ɗan Tunisiya ya ƙona kansa har lahira.

20 thoughts on “Wani sojan Amurka ya banka wa kansa wuta har lahira kan abin da ke faruwa a Gaza

  1. Helpful info. Lucky me I discovered your website by accident, and I’m shocked why
    this accident did not came about in advance! I bookmarked it.

  2. 彼女は豊かな胸、余分な脂肪のない腹部と太ももに余分な脂肪がなく、オナドールモデルと同じように見えます。同時に、彼女はまた、性的なスキルを鍛えるための素晴らしいツールでもあります、

Comments are closed.