Sashen Hausa na Jaridar The Citizen Reports, mallakar kamfanin The Citizen Journalists and Publicity Experts LTD.
An kafa wannan jarida ne don watsa ingantattun shirye-shirye da suka shafi ci gaban rayuwar al’umma da kuma yin amfani da ƙididdiga don zaƙulo muhimman bayanai.