Shugaba Tinubu Ya Sauke Shugabar Jami’ar Abuja
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Farfesa Aisha Maikudi daga mukaminta na shugabar Jami’ar Abuja, wacce aka fi sani...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Farfesa Aisha Maikudi daga mukaminta na shugabar Jami’ar Abuja, wacce aka fi sani...
Daga Sabiu Abdullahi Watan Oktoba shi ne wata na goma (10) a cikin shekarar Gregorian, kuma yana da kwanaki 31....
Daga Sabiu Abdullahi Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yulin shekarar...
Daga Sabiu Abdullahi Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) reshen Jami'ar Jihar Gombe (GSU) ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, sakamakon...
Daga Abdullahi I. Adam Gwamnatin jihar Kano ta ɗage ranar dawowa hutu ga ɗaukacin makarantun firamare da na sakandire na...
Daga Sabiu Abdullahi Google ya ƙaddamar da sabbin wayoyi na Google Pixel 9, waɗanda suka haɗa Google Pixel 9, Google...
Daga Sabiu Abdullahi Jami'ar Bayero ta Kano (BUK) ta dakatar da karatu sakamakon zanga-zangar #EndBadGovernance da ake yi. Kakakin Jami’ar,...
Daga Sabiu Abdullahi Wata mummunar ambaliyar ruwa da ta afku a garin Dambam hedikwatar karamar hukumar Dambam a jihar Bauchi, ta...
Daga Abdullahi I. AdamHukumar bada lamuni ga ɗalibai ta Najeriya, NELFUND, a jiya Juma'a, ta buɗe shafinta na yanar gizo...
Daga Farfesa Abdalla Uba AdamuBa fitacce bane. Ban jin da yawa sun san shi, illa waɗanda yake mu’amala da su....