Gwamnatin Nijar Ta Ayyana Hutun Kwana 3 Don Makokin Mutum 44 Da Aka Hallaka
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da mutuwar fararen hula 44 a wani hari na ta’addanci da aka...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da mutuwar fararen hula 44 a wani hari na ta’addanci da aka...
Daga Abdullahi I. Adam Babban hafsan sojin ƙasa, Janar Taoreed Lagbaja, a jiya Talata, ya ce ba zai yiwu a...
Daga Abdullahi I. Adam Ɗalibai da ma’aikatan Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke Jihar Zamfara, waɗanda ‘yanbindiga suka yi garkuwa...
Daga Sabiu Abdullahi Sojojin saman Najeriya sun sanar da kashe 'yanbindiga sama da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro da...
Daga Abdullahi I. Adam Shalkwatar tsaro ta ƙasa a yau Juma'a ta ce sojoji a cikin wannan makon sun kashe...
Daga Abdullahi I. Adam A martanin da ta fitar da ranan nan, rundunar sojin sama ta ƙasa ta ce jirginta...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya shawarci iyaye da kara sanya ido kan ƴaƴansu saboda...
Daga Sabiu Abdullahi Akalla mutane hudu ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da su kan kisan wani matashi...
Daga Abdullahi I. AdamHar yanzu dai tsuguno bai ƙare ba a Arewacin Najeriya inda rahotannin da ke fitowa daga yankin...
Rahotanni da ke fitowa daga jihar Sokoto na nuna cewa, wata tawagar Jami'an tsaron Soji haɗin gwiwa da ƴan sa-kai...