Isra’ila ta gabatar da shirin kwashe fararen hula daga Rafah saboda ci gaba da kai hare-hare
Sojojin Isra’ila sun gabatar da wani shiri na ɗebe fararen hula daga yankin Gaza.
Wannan na zuwa ne bayan Firaiminista Benjamin Netanyahu ya ce domin samun cikakkiyar nasara, kai hare-hare ta ƙasa kan birnin Rafah na kudancin Falasdinawa ya zama dole
TRT Hausa ta ruwaito cewa “gwamnatocin ƙasashen waje da ƙungiyoyin agaji sun sha bayyana fargabar cewa irin wannan farmakin zai janyo asarar rayukan fararen hula a Rafah, inda Falasdinawa kusan miliyan 1.4 — galibinsu da suka yi gudun hijira daga wasu yankuna — suke samun mafaka a can.
“Har ila yau, ita ce hanyar shigar da agajin da ake tsananin buƙata, inda ake shigar da kayayyakin daga maƙwabciyarta Masar.”
My brother recommened I might liike this web site.
He wwas entirely right. Thiss post actually mafe myy day.
Youu cann’t imagine just hoow much tiime I hadd spent ffor tyis info!
Thanks!