NCC ta ce a rufe duk layukan salular da ba a hada su da NIN ba
Daga Sabiu Abdullahi Hukumar NCC wacce ke kula da harkokin sadarwa a Najeriya ta sake jaddata umarninta ga kamfanonin sadarwar...
Daga Sabiu Abdullahi Hukumar NCC wacce ke kula da harkokin sadarwa a Najeriya ta sake jaddata umarninta ga kamfanonin sadarwar...
Daga Sabiu Abdullahi Rahotanni da ke fitowa daga Arewa maso Gabashin Najeriya na nuna cewa ɗalibai 20 ne suka mutu...
—Wallafar BBC Hausa Ahmad al-Ghuferi ya tsira daga bam ɗin da ya kawar da iyalansa daga duniya. Lokacin da wani...
Ɗaruruwan masu zanga-zangar nuna ƙin amincewa da tsadar rayuwa a Abuja, babban birnin Najeriya, wadda Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta NLC,...
Daga Sabiu Abdullahi Shugaban ƙungiyar ƙwadago a Najeriya, Joe Ajaero, ya ce sun fito zanga-zanga ne a yanzu ganin cewa...
Daga Sabiu Abdullahi Hukumar kwastam Najeriya ta dakatar da sayar da kayan abinci da ta fara sayarwa a kan farashi...
Shugaba Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da manyan ƴan kasuwa a ƙasar tare da wasu gwamnoni. Wannan tattaunawa dai...
Daga Muhsin Ibrahim Sojan sama na Amerika mai suna Aaron Bushnell, ɗan shekera 25, ya kunna wa kansa wuta a...
Sojojin Isra'ila sun gabatar da wani shiri na ɗebe fararen hula daga yankin Gaza. Wannan na zuwa ne bayan Firaiminista...
Daga Sabiu AbdullahiGwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya raba wa ‘yan gudun hijira gidaje 447 a ranar Lahadi a...