Buba Galadima ya karyata jita-jitar komawar Kwankwaso APC
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya nesanta tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Injiniya Rabi’u...
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya nesanta tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Injiniya Rabi’u...
Daga Sabiu Abdullahi Aƙalla mutum 51 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hari da wasu ƴan bindiga suka kai...
Daga Sabiu Abdullahi Wata kotu a birnin Washington DC na Amurka ta bayar da umarni ga hukumar FBI da ta...
Gwamnatin Saudiyya ta sanar da cewa daga ranar 29 ga watan Afrilu, ba za a bar kowa ya shiga ƙasar...
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Yamma, ya bayyana damuwa kan yadda wasu manyan shugabannin jam’iyyar APC ke jin...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyarar gaisuwar Sallah ga tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu...
Daga The Citizen Reports Dakarun rundunar sojin Najeriya da ke karkashin atisayen Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 17 da...
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar mazabar Borno ta Kudu a majalisar dokoki ta kasa, ya yi kaca-kaca da yadda Shugaba...
Mazauna yankin ƙaramar hukumar Funtua da Dandume a jihar Katsina na cikin halin fargaba, bayan da wasu da ake zargin...
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya kori ɗaya daga cikin mataimakansa, Shahram Dabiri, saboda wata tafiya shaƙatawa da ya yi zuwa...