October 18, 2025

Gwamnatin Kano ta ɗage ranar dawowa makarantun firamare da sakandire

IMG-20240821-WA0001

Daga Abdullahi I. Adam

Gwamnatin jihar Kano ta ɗage ranar dawowa hutu ga ɗaukacin makarantun firamare da na sakandire na shekarar 2024/2025 a faɗin jihar.

Tun farko dai gwamnatin ta Kano ta sanar da cewa za a koma makarantun ne a ranar 9 ga Satumba, 2024.

Sai dai a wata sanarwa da ya fitar a jiya Asabar, daraktan wayar da kan jama’a na ma’aikatar ilimi, Balarabe Kiru, ya ce “kwamishinan ilimi na jiha, Umar Doguwa yana umurce mu da mu sanar da ɗage ranar komawa makarantun ne saboda wasu dalilai na gaggawa.”

Doguwa, wanda bai bayyana haƙiƙanin dalilin ɗage komawar ba, ya ce nan ba da daɗewa ba ma’aikatar ilimi ta jihar, za ta bayyana sabuwar ranar da za a buɗe makarantun.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Ina so in sanar da ɗalibai da iyaye cewa sanarwar da aka bayar tun farko ta komawa makaranta a ranakun 8 da 9 ga Satumba 2024, yanzu an ɗage ta saboda wasu dalilai na gaggawa da za su taimaka wajen inganta yanayin koyo ga yaranmu.”

Za a sanar da wata ranar da za a ci gaba da karatu nan ba da jimawa ba,” in ji kwamishinan, kamar yadda aka ji daga bakin daraktan.

Sanarwar ta yi kira ga ɗalibai da iyaye da kulawa da su yi haƙuri da wannan sauyi ya haifar.

7 thoughts on “Gwamnatin Kano ta ɗage ranar dawowa makarantun firamare da sakandire

  1. Hi there, yyes this piece of writing is actually fastidiious annd I hzve lerned loot of things from it on the tpic of blogging.
    thanks.

  2. Yoou really mae it seem so easey with yor presentation bbut I fiond tjis matter too bee really somethong tthat I
    thinkk I would never understand. It seems tooo complex andd very broiad forr me.

    I aam lopking forward for your nedt post, I wilol tryy to gget the hanng off it!

  3. Generally I don’t learn ppst on blogs, howeever I
    woulkd like too say that his write-up very cimpelled mme to tske a loiok
    at and do it! Yourr writing tawste has ben surpriseed me.
    Thsnk you, quite great post.

  4. Helpful information. Fortunate me I discoverd yopur web site bby accident, annd I’m surprised why this wist
    off fate did not happpened earlier! I bookimarked
    it.

  5. I tae pleasure in, lead too I dicovered jyst what I usedd too bbe
    lookinbg for. You’ve endedd myy four day lengyhy hunt!
    God Blees you man. Havve a nie day. Bye

  6. Firszt of all I woul like to saay terrific blog!
    I had a quick quetion whhich I’d like to assk if yyou ddo
    nnot mind. I was curious too know how youu centeer yolurself and
    clear your mind prio tto writing. I have haad a difficult timee claring my mond inn
    etting my tthoughts outt there. I truly doo take plkeasure iin writing however
    itt just serems like the first 10 to 15 minites are usually
    wasted justt trying too ffigure out howw to begin. Anny iddas or hints?
    Many thanks!

Comments are closed.