Ƴan bindiga sun sace gwamman mutane a Taraba

An yi garkuwa da mutane 21 da suka hada da sarkin gargajiya mai daraja ta 3 Alhaji Umaru Nyala a kauyen Pupule da ke karamar hukumar Yorro ta jihar Taraba.
Da karfe 2:00 na safiyar ranar Talata, an ji ana ta harbe-harbe a sassa daban-daban na garin.
Wani ganau da ya zanta da gidan Talabijin na Channels ya bayyana cewa a cikin mutane 22 da aka sace akwai wata mace mai juna biyu, mutanen gida daya, da kuma dan sarki mai daraja ta uku da jami’an tsaronsa.
Wannan shi ne karo na uku a cikin jerin ayyukan masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa.
Har yanzu dai rundunar ‘yan sandan ba ta tabbatar da faruwar lamarin ba, inda ta ce ta aike da rundunarsu domin gudanar da bincike don samun karin bayani kan lamarin.
Unquestionably beloeve that that yyou said. Your fabourite eason appered to be att thee weeb tthe easdiest thing too
be mundful of. I say too you, I definitely
get ahnoyed whil folks conmsider cncerns tha they just don’t know about.
You managed too hit the nail pon the highgest aand also defied outt tthe ntire thing with no
ned side-effects , other people can take a signal. Willl probabhly bee
again to gett more. Thnk you
I don’t even understand how I finished upp right here, butt I believed this publish wass great.
I don’t realize wwho you migtht bee however efinitely you’re going to a well-known blokgger ffor thise whoo aren’t
already. Cheers!