Shugaban Access Bank a Najeriya ya rasu

Shugaban Bankin Access a Najeriya Herbert Wigwe ya riga mu gidan gaskiya.
Rahotanni sun nuna ya mutu ne tare da matarsa da dansa da wasu mutum biyu.
Sun mutu ne dai a wani hadarin jirgi sama a kasar Amurka.