Liverpool ta haƙura da neman Xabi Alonso

Daga Sabiu Abdullahi
Liverpool ta bar zawarcin Xabi Alonso kamar yadda suka yi imanin zai ci gaba da zama a Bayern Leverkusen ta ƙasar Jamus.
Fabrizio Romano ya bayyana cewa an gama zawarci tsakanin Liverpool da Xabi yayin da Bayern za ta jira har zuwa karshen kaka.
Alonso dai yana matuƙar haskawa a wannan kakar wasan a matsayinsa na kocin Bayern Leverkusen.