October 18, 2025

Jarumar Kannywood Mansurah Isah ta buƙaci iyaye da su bari a yi wa ƴaƴansu riga-kafin cutar mahaifa

images-2023-10-30T100918.660.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Shahararriyar jarumar fina-finan Kannywood, Mansurah Isah, ta bukaci iyaye da su bar ‘ya’yansu mata su karbi maganin rigakafin cutar papillomavirus (HPV).

A cewar jarumar, cutar tana taka muhimmiyar rawa wajen hana mahaifa da haddasa sauran nau’in cutar daji.

Shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo, wacce marubuciya ce kuma furodusa daga Kano, ta bayyana cewa ita da kanta ta dauki ‘yarta daya tilo da ta haifa domin samun rigakafin cutar ta HPV, inda ta nuna cewa yanzu haka ana samun wannan muhimmin matakin rigakafin kyauta.

Mansurah ta ƙaryata labaran da ake yaɗawa cewa riga-kafin tana hana haihuwa ga ƴaƴa mata.

Ta kuma bukaci jama’a da su yi watsi da irin wadannan munanan labaran tare da jaddada muhimmancin ceton rayuka ta hanyar karfafa wa ‘yan mata, mata da mata kwarin gwiwar cin gajiyar rigakafin cutar ta HPV kyauta.

22 thoughts on “Jarumar Kannywood Mansurah Isah ta buƙaci iyaye da su bari a yi wa ƴaƴansu riga-kafin cutar mahaifa

  1. アダルト ランジェリーTry to include these nutrient-rich foods in your diet or make a habit of drinking a glass of fresh orange juice every day.The Best Iron Supplements for PregnancyReady to start your search for the best iron supplement for pregnancy? It’s important to note that the US Food and Drug Administration (FDA) does not approve supplements before they go to market.

Comments are closed.