October 18, 2025

Ranar Ma’aikata: Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu

Tunji-Ojo-1024x683.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 1 ga Mayu, 2024 a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar ma’aikata ta bana.

An sanar da hakan ne a cikin wata takardar manema labarai mai dauke da sa hannun famsek ɗin ma’aikatar harkokin cikin gida, Aishetu Ndayako, a ranar Talata.

A cewar sanarwar, Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana mahimmancin ne una kwarewa, inganci, da kuma yin adalci a cikin aiki, yana mai jaddada kudirin gwamnatin shugaba Bola Tinubu na samar da kirkire-kirkire, samar da ayyuka, da hada kai a wuraren aiki.

247 thoughts on “Ranar Ma’aikata: Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu

  1. купить диплом о высшем медицинском образовании [url=https://landik-diploms.ru/]купить диплом о высшем медицинском образовании[/url] .

  2. купить диплом о высшем юридическом образовании [url=https://prema-diploms.ru/]купить диплом о высшем юридическом образовании[/url] .

Comments are closed.