Matar da ta watsa wa mijinta tafasasshen mai ta bayyana dalilin yin haka

Wata mata a jihar Ribas, Favour Nweke, wadda ta yiwa mijinta, Ekelediri Nwokekoro wanka da man gyada mai zafi a Okehi a karamar hukumar Etche ta jihar, ta bayyana dalilin da ya sa ta yi hakan.
Matar ta bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da aka gabatar da ita a gaban ‘yan jarida yayin wani taron manema labarai a hedikwatar ‘yan sandan jihar Ribas da ke kan titin Moscow a Fatakwal.
Matar ta bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da aka gabatar da ita a gaban ‘yan jarida yayin wani taron manema labarai a hedikwatar ‘yan sandan jihar Ribas da ke kan titin Moscow a Fatakwal.Bayan ta fahimci girman laifin sai ta gudu daga gidanta a ranar Talata, amma rahotanni sun ce wasu ’yan banga ne suka dauko ta daga inda ta ɓuya suka mika wa ‘yan sanda a safiyar ranar Alhamis.
Bayan ta fahimci girman laifin sai ta gudu daga gidanta a ranar Talata, amma rahotanni sun ce wasu ’yan banga ne suka dauko ta daga inda ta ɓuya suka mika wa ‘yan sanda a safiyar ranar Alhamis.Nweke wacce jami’an ‘yan sanda suka shigo da ita ɗaure da ankwa, ta mike tsaye, duk da cewa ta musanta zargin cewa tana alaƙa da wani bayan mijinta.
Nweke wacce jami’an ‘yan sanda suka shigo da ita ɗaure da ankwa, ta mike tsaye, duk da cewa ta musanta zargin cewa tana alaƙa da wani bayan mijinta.Ta ce, “Yana fita, da misalin karfe 2 na dare sai ya dawo da sassafe. Wani lokaci yakan tafi, ya zauna kwana biyu ko uku kafin ya dawo sai na tambaye shi ko ina za ka?
Ta ce, “Yana fita, da misalin karfe 2 na dare sai ya dawo da sassafe. Wani lokaci yakan tafi, ya zauna kwana biyu ko uku kafin ya dawo sai na tambaye shi ko ina za ka?“Saboda haka abokinsa ya kira ni ya tambaye ni ko na ji abin da ke faruwa, sai na ce ‘Mene ne haka?’ Ya ce mijina da wasu mutane sun yi wani abu daya saɓa wa doka. Ya ce sun kira wani daga Abuja cewa mutum ya zo ya yi aiki a Etche, kuma suna da kwangilar da za su ba mutumin kuma da mutumin ya zo sai suka yaudari mutumin naira miliyan 20.
“Na ce bai gaya mani ba, yanzu nake samun labarin hakan, sai na ce, ‘Ba mamaki wannan mutumin ya kasance yana shirin yadda zai tafi wata ƙasa ta Afirka.’ Ashe wannan shi ne dalilin.
“Saboda haka abokinsa ya kira ni ya tambaye ni ko na ji abin da ke faruwa, sai na ce ‘Mene ne haka?’ Ya ce mijina da wasu mutane sun yi wani abu daya saɓa wa doka. Ya ce sun kira wani daga Abuja cewa mutum ya zo ya yi aiki a Etche, kuma suna da kwangilar da za su ba mutumin kuma da mutumin ya zo sai suka yaudari mutumin naira miliyan 20.
“Na ce bai gaya mani ba, yanzu nake samun labarin hakan, sai na ce, ‘Ba mamaki wannan mutumin ya kasance yana shirin yadda zai tafi wata ƙasa ta Afirka.’ Ashe wannan shi ne dalilin.Sai ya ce bayan ya dawo ne tana tambayarsa abin da ke faruwa sau suka fara faɗa. Da ranta ya ɓaci sai ta shiga kicin ta ɗebo tafasasshen mai ta watsa masa.
Sai ya ce bayan ya dawo ne tana tambayarsa abin da ke faruwa sau suka fara faɗa. Da ranta ya ɓaci sai ta shiga kicin ta ɗebo tafasasshen mai ta watsa masa.
ラブドール 高級and friends helped us to find what we felt was the crew our volume needed.When philosopher Jonathan Birch recently reviewed Peter Singer’s Animal Liberation,