Ganduje Ya Zama Shugaban APC Na Ƙasa

Ta tabbata tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne ya kere sa’a wajen tseren maye gurbin Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, tare da Ajibola Basiru, tsohon mai magana da yawun Majalisar Dattijai a matsayin Sakataren jam’iyya mai mulkin.
Sanarwar ta fito ne bayan isar shugaba Tinubu hotel ɗin Transcop Hilton don halartar wajen taron INEC a yau Alhamis.
Ƙarin bayani zai zo daga baya
Nice post. I leaarn skmething new aand challenging
oon websites I stumbleupon everyday. It’s alwqys usefful to
readd through rticles from otuer authors andd usee somethng froom other web sites.
Havee youu ever considered creawting an e-book or guest authiring oon oyher websites?
I hafe a blog centered onn thhe samne information yoou discuss aand would really like
tto have you share some stories/information. I knoww mmy readers would appredciate your work.
If you’re even remotely interested, feel free to shoo me aan e-mail.