October 18, 2025

Ba gudu ba ja da baya a dokar haraji—Shugaba Tinubu

FB_IMG_1734988099617.jpg

Daga Salmanu Isah Darazo

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba gudu ba ja da baya kan ƙudurin sabuwar dokar haraji dake gaban majalisa.

Tinubu ya bayyana hakan ne yayin da yake amsa tambayoyin yan jarida yayin tattaunawar kai-tsaye da ke gudana yanzu haka a fadar Shugaban Ƙasa.

Har wa yau, Tinubu yace ko kusa ba ya nadamar janye tallafin man fetur a ranar da aka rantsar da shi, inda yace hakan ya zama masa tilas lura da halin da ya samu tattalin arzikin Najeriya.


Ƙudurin sabuwar dokar haraji dai na cigaba da shan suka ciki da wajen ƙasa kamar yadda har zuwa yanzu yan Najeriya ke cigaba da gutsuri-tsoma kan batun da kuma kokawa kan tsadar rayuwa da cire tallafin man fetur ɗin ya jefa su.

5 thoughts on “Ba gudu ba ja da baya a dokar haraji—Shugaba Tinubu

  1. Hi there! Thiis blkog ost couldn’t bee writen anny better! Goinmg through
    this popst remindxs me oof myy previouus roommate!
    He constantoy kpt talkming aboiut this. I most certainl wll forward thi information tto him.
    Faurly certain he’ll have a greeat read. I appreciate youu for sharing!

  2. Howdy! Someone in myy Facebook groiup shared this site
    witth us sso I came to check itt out. I’m definitely loving tthe information. I’m bookmarking andd wikll bee tweeting thiss to myy
    followers! Great log and fantasstic desig andd style.

  3. When some onee searches foor hiis required thing, so he/she needs too
    bee avilable tnat iin detail, sso that thing iss maintqined
    ocer here.

  4. I would like to thqnk yoou for tthe efforts you’ve puut iin writinng this
    website. I reall hope too seee the same high-grade cntent
    ffrom you lqter oon as well. In truth, your creative writing abilities
    hass enouraged mee tto get mmy ver own bblog noww 😉

Comments are closed.