Gwamna Soludo: “Inyamurai Ne Ke Da Alhakin Kashi 99 Na Ayyukan Ta’addanci a Kudu-maso-Gabas, Ba Fulani Ba”
Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya bayyana cewa mafi yawancin laifukan ta’addanci da suka addabi yankin Kudu-maso-Gabas ‘yan kabilar...