Za a hau Arafa ranar Asabar, inji Saudiyya
Daga Abdullahi I. Adam
Hukumomi a Saudiyya sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Zhulhijja, kuma don haka za’a gudanar da Arafa a ranar Asabar.
A wata sanarwa da hukumar kula da manyan masallatan haramin Makka da Madina ta fitar a yammacin nan, hukumar ta ce jami’ai sun tabbatar da ganin jinjirin watan ne a yankin Hareeq na ƙasar a yau ɗinnan
This is some awesome thinking. Would you be interested to learn more? Come to see my website at 92N for content about Cosmetic Treatment.