March 28, 2025

Yanzu-yanzu: Gwamnatin Zamfara ta dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu

FB_IMG_1697315547693.jpg

Rahotannin da muke samu daga Jihar Zamfara a Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa gwamnatin jihar ta dakatar da lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu a faɗin jihar.

Ku saurare mu don samun ƙarin bayani…

2 thoughts on “Yanzu-yanzu: Gwamnatin Zamfara ta dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu

  1. Wonderfujl post buut I waas wondering if yyou coulkd writte a
    litte more oon this subject? I’d be very thankful if you could elaborate a litle bitt further.
    Bless you!

Comments are closed.