January 17, 2026

Yanzu ba Aliko Dangote ne ya fi kowa kuɗi a Afrika ba: Duba ka ga wanda ya doke shi

images-2024-01-04T134234.102.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Johann Rupert tare da danginsa ya zamanto wanda ya fi kowa kudi a Afirka, inda ya hau kan Aliko Dangote a matsayin wanda ya fi kowa kudi a Nahiyar a jerin da Mujallar Forbes ta fitar.

Attajiran Najeriya Rabiu Abdulsamad da Mike Adenuga su ma sun rasa matsayinsu a attajiran da mujallar kudi ta fitar

A cikin jerin, dandali mai suna Forbes Daily, wanda ke bin diddigin sauye-sauye na yau da kullun ga masu hannu da shuni a fadin duniya, ya bayyana cewa Aliko Dangote ya koma matsayi na biyu yayin da dukiyarsa ta ragu daga dala biliyan 13.5 a shekarar 2023 zuwa yanzu $9.5b a farkon 2024.

A cikin jerin, an sami raguwa sosai a cikin arzikin attajirai.

Arzikin dan Najeriya Mike Adenuga, ya kai shi matsayi na goma, yayin da Patrice Motsepe da ke matsayi na goma a shekarar 2023 bai samu sahun maza goma mafi arziki ba a shekarar 2024 ba.

Bugu da kari, babu wata mace da ta shiga jerin goma mafi arzikin.

359 thoughts on “Yanzu ba Aliko Dangote ne ya fi kowa kuɗi a Afrika ba: Duba ka ga wanda ya doke shi

  1. дипломы о высшем образовании купить [url=https://servera-diplomy199.ru/]дипломы о высшем образовании купить[/url] .

  2. выведение из запоя на дому круглосуточно [url=www.zarabotokdoma.creartuforo.com/viewtopic.php?id=11491]выведение из запоя на дому круглосуточно[/url] .

  3. продамус промокод скидка на подключение [url=www.kryto.ukrbb.net/viewtopic.php?f=2&t=1431]www.kryto.ukrbb.net/viewtopic.php?f=2&t=1431=43[/url] .

Comments are closed.