Wani sojan Najeriya ya harbe kansa har lahira bisa ‘kuskure’
Daga Sabiu Abdullahi
Wani sojan da ke aiki da Brigade 35 na Artillery Brigade na sojojin Najeriya a Abeokuta, ya bindige kansa har lahira, kamar yadda Laftanar-Kanar Olabisi Ayeni, mai magana da yawun runduna ta 81 ta sojojin Najeriya, ya tabbatar.
Wannan mummunan lamari ya faru ne lokacin da sojan ya samu rauni a kansa.
Ayeni ya bayyana cewa da jin faruwar lamarin inda sojan ya harbi kansa bisa kuskure, sai abokan aikinsa suka garzaya wurin, inda suka same shi caɓa-caɓa cikin jini.
“Tun daga lokacin ne aka fara bincike don gano musabbabin faruwar lamarin.
“An ɗauki gawarsa zuwa cibiyar kula da lafiya ta tarayya da ke Abeokuta,” in ji Mista Ayeni.
скорая наркологическая помощь в москве скорая наркологическая помощь в москве .
листогибочные станки листогибочные станки .
элитные проститутки http://drive-models.ru/ .
работает ли кодирование от алкоголизма работает ли кодирование от алкоголизма .