January 14, 2025

Wani gini ya sake ruftawa a Abuja

187
36511ca5-09fa-44f5-8c6a-f75861a010e8-750x401.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Wani gini mai hawa biyu da ke layin 2:2 na gundumar Kubwa a Abuja ya ruguje a safiyar ranar Asabar.

Rahotanni sun nuna cewa an ceto mutane biyu yayin da ake kyautata zaton cewa wani mazaunin garin na makale har zuwa lokacin hada wannan rahoto.

Masu kai daukin farko sun hada da jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya (FFS), hukumar kashe gobara ta FCT da kuma hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA. 

Jaka kuma Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Babban Birnin Tarayya Abuja (FERMA) tana gudanar da aikin kwashe da ceto a wurin da ginin ya rufta.

187 thoughts on “Wani gini ya sake ruftawa a Abuja

  1. диплом фармацевта с занесением в реестр дистанционного обучения [url=https://russa-diploms.ru/]russa-diploms.ru[/url] .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *