April 26, 2025

TY Danjuma ya buƙaci Sojoji su kawo ƙarshen kashe-kashen da ake yi a Najeriya

images (12) (23)

Daga Sabiu Abdullahi   

Janar Theophilus Danjuma (mai ritaya), tsohon babban hafsan hafsoshin tsaro, ya yi kira ga jami’an soji da su gaggauta magance kashe-kashen da ke faruwa a faɗin Najeriya.  

A wajen kaddamar da littafin Manjo Janar Solomon Udounwa (mai ritaya) mai suna “Big Boots: Lessons from My Military Service” a Abuja, Danjuma ya koka da cewa rashin tsaro shi ne babban kalubalen da kasar ke fuskanta.

“Matsala ta daya a yau ita ce tsaro, mu kawo karshen tashe-tashen hankula, mu tsayar da kashe-kashen da ke faruwa a kasarmu cikin gaggawa, ku da kuke aiki har yanzu ba ku da uzuri, babu ko daya,” in ji Danjuma.    

Da yake mayar da martani, babban hafsan hafsoshin tsaron kasar, Janar Christopher Musa, ya bayar da tabbacin cewa rundunar soji ta dukufa wajen maido da zaman lafiya a fadin kasar.  

Musa ya ci gaba da cewa, “Bari na kuma tabbatar wa da mai girma shugabanmu cewa sojojin Najeriya a shirye suke, a shirye, da kwazo, da kuma jajircewa wajen ganin mun maido da zaman lafiya da tsaro a kasarmu mai albarka. Ba za mu yi kasa a gwiwa ba.”

255 thoughts on “TY Danjuma ya buƙaci Sojoji su kawo ƙarshen kashe-kashen da ake yi a Najeriya

  1. أنابيب القنوات المرنة في العراق تعتبر أنابيب القنوات المرنة من مصنع إيليت بايب شهادة على التزامنا بالجودة الفائقة والموثوقية. تم تصميم هذه القنوات لتوفير مرونة غير مسبوقة ومتانة، مما يجعلها مثالية لتطبيقات متعددة، بما في ذلك التركيبات الكهربائية والتغطية الوقائية للأسلاك. تم تصنيع أنابيب القنوات المرنة لدينا لتحمل الظروف الصعبة مع توفير سهولة التركيب وأداء طويل الأمد. باعتبارنا واحدة من الشركات الرائدة في قطاع التصنيع في العراق، تضمن شركة إيليت بايب أن منتجاتنا تفي بأعلى المعايير. تعرف على المزيد حول أنابيب القنوات المرنة لدينا على elitepipeiraq.com واكتشف لماذا نحن من بين أكثر المزودين موثوقية في المنطقة.

  2. вывод из запоя в стационаре Самары [url=https://www.rolandus.org/forum/viewtopic.php?p=106481&sid=369b125253f8a6abed095a28d7d6037f/]вывод из запоя в стационаре Самары[/url] .

  3. Prodamus – промокод на подключение [url=http://www.dubna.myqip.ru/?1-11-0-00000415-000-0-0-1734553026]http://www.rubiz.forum.cool/viewtopic.php?id=3874#[/url] .

Comments are closed.