January 17, 2026

Tsadar kayayyakin masarufi na neman takura shagulgulan Sallah

IMG-20240614-WA0012.jpg

Daga Abdullahi I. Adam

Shirye-shiryen Sallah sun soma nisa ganin cewa za a gabatar da Sallar layyar ta bana ranar Lahadin nan mai gabatowa, sai dai al’umma na kokawa kan irin matsanancin hauhawar farashi da ake fuskanta.

Magidanta da dama sun bayyana cewa cefanen sallar zai zame masu ƙalubale kasancewar abubuwan da ake buƙata sun yi tashin gwauron zabi, kuma su na ma wahalar samu a kasuwanni.

Abinda ya fi ɗaukan hankali, musamman a kafafen sada zumunta, shi ne kayan miya. Masu amfani da kafafen sun ta saka hotunan kayan miya da su ka siyo waɗanda farashin nasu ya zame abin al’ajabi.

Wani mazaunin Sokoto mai suna Sheikh Muhammadu Zayyanu ya ɗora hoton wani kayan miya a shafinsa na Facebook, wanda ya siya a Sokoto kamar yadda ya ce.  Kayan miyan wanda ya ƙunshi ƙwarannin tarugu da tumatiri da tattasai cikin ƙananan ledoji uku, ya siyo shi kan ₦40,000a  kasuwar Daji ta Ramen Kura a Sokoto.

Ko a jiya sai da wani mazaunin Zaria mai suna Ammar Muhammad Rajab ya saka hoton wani ɗan kashin tarugu a shafinsa na Facebook wanda a cewarsa duk kashi ₦500 ne, wanda a ganinsa a kwanakin baya ba za a iya siyansu kan naira ɗari ba.

Ko a ranar 27 ga watan da ya gabata, jaridar TCR Hausa ta nemi jin ta bakin masu bibiyar shafinta kan yadda su ke fama da tsadar kayan miya inda ta saka hoton wani tumatiri ƙwara shida wanda a lokacin aka ce kuɗinsa sun kai ₦500.

27 thoughts on “Tsadar kayayyakin masarufi na neman takura shagulgulan Sallah

  1. ラブドール えろWhile research is inconsistent regarding an hypothesized association between welfare benefit levels at the state level and adolescent birth rates,higher state-level funding for family planning services is associated with lower state-level birth rates.

  2. they are often told to “fix their tone” or to “relax” — in order to have “a more civilized conversation.” When people of color call out microaggressions or challenge other problematic behaviors in others,lovedoll

  3. but it also needs to reinforce the amount of cheaper that can be. You stand to save lots ofドール エロ various hundred dollars when compared with customizable designs, and you’re more likely to get your doll considerably quicker as it’s presently assembled.

Comments are closed.