Trump Ya Yi Barazanar Dakatar Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi gargadi cewa idan har Hamas ba ta saki sauran Isra’ilawa da take garkuwa da su a Gaza ba kafin tsakar ranar Asabar, to Isra’ila za ta soke yarjejeniyar tsagaita wuta, sannan a fuskanci duk wani matakin da zai biyo baya.
Haka nan, Trump ya bayyana cewa zai iya dakatar da tallafin da Amurka ke bai wa Jordan da Masar idan har suka ƙi amincewa da karɓar ‘yan Falasdinun da yake shirin kwashewa daga Gaza.
Wannan furuci nasa na zuwa ne bayan sanarwar da Hamas ta fitar na dakatar da sakin Isra’ilawan da take garkuwa da su har sai yanayi ya ba da dama, inda ta zargi Isra’ila da karya dokokin tsagaita wutar.
Hey there, You’ve performed an incredible job. I’ll certainly digg it and individually suggest to my friends. I am confident they’ll be benefited from this web site.
fantastic post, very informative. I wonder why the opposite experts of this sector don’t understand this. You must continue your writing. I’m sure, you’ve a great readers’ base already!