January 15, 2025

Tinubu ya yi gargaɗi wa ɗansa game da halartar tarukan FEC

13
Seyi-Tinubu-2.webp

Daga Sabiu Abdullahi

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi kakkausar suka kan shiga taron majalisar zartaswa ta tarayya ba tare da izini ba, yana mai ishara ga ɗansa, Seyi Tinubu, da sauran mutanen da ba a amince da su shiga ba.

Shugaban ya nuna rashin jin daɗinsa da karya ka’idojin aiki a yayin tarukan mako-mako, inda ake tattauna muhimman al’amuran kasa.

A yayin da yake jawabi ga mahalarta taron, Tinubu ya bayyana bukatar bin ka’idojin da aka kafa.

Ya ce, “A makon da ya gabata, na lura da yadda mutane ke shiga da fita daga wannan Majalisar, ciki har da… Na ga hoton dana, Seyi, zaune a baya. Wannan ba abin amincewa ba ne. Zan sanar da ku mutanen da ya kamata su zo nan.”

Shugaban ya bayyana cewa mutanen da suke da damar shiga tarukan FEC na musamman, sun haɗa da masu ba shi shawara na musamman kan harkokin siyasa, Hadiza Usman; Bayani da Dabaru, Bayo Onanuga; da sauransu.

Yayin da yake jaddada cewa babu wanda ya isa ya halarta sai dai idan an gayyace shi, Tinubu ya umurci sakataren gwamnati da shugaban ma’aikata da su tabbatar da bin umarnin gaba daya.

13 thoughts on “Tinubu ya yi gargaɗi wa ɗansa game da halartar tarukan FEC

  1. Nice post! You have written useful and practical information. Take a look at my web blog Seoranko I’m sure you’ll find supplementry information about Search Engine Optimization you can gain new insights from.

  2. Hi there, I simply couldn’t leave your website without saying that I appreciate the information you supply to your visitors. Here’s mine Autoprofi and I cover the same topic you might want to get some insights about Car Purchase.

  3. lunatogel lunatogel lunatogel
    Hello There. I found your blog using msn. This is a
    very well written article. I’ll be sure to bookmark it and return to
    read more of your useful information. Thanks for the post.

    I’ll definitely return.

  4. Hello there, I discovered your website by the use of
    Google whilst looking for a comparable matter, your web
    site came up, it seems to be good. I’ve bookmarked it in my google bookmarks.

    Hello there, simply was aware of your blog thru Google, and found that it’s really
    informative. I’m going to be careful for brussels.
    I’ll appreciate in the event you continue this in future.
    A lot of people will likely be benefited from
    your writing. Cheers!

  5. Hello There. I found your blog using msn. This is a very well written article.

    I’ll be sure to bookmark it and return to read
    more of your useful information. Thanks for the post. I’ll definitely comeback.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *