December 7, 2025

Tinubu Ya Taya Musulmi Murnar Fara Azumi, Ya Ce Manufofinsa Sun Fara Haifar da Abinda Ake Nema

IMG-20250207-WA0021.jpg

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya al’ummar musulmi murnar shiga watan Ramadan na shekarar 2025. Ya kuma yi addu’a Allah ya sa azumin ya zo da albarka ga al’umma baki ɗaya.

A cikin saƙon da ya fitar, Shugaba Tinubu ya ce gwamnatinsa tana samun ci gaba a manufofin da ta ɗauka, yana mai jaddada cewa abubuwan da aka aiwatar sun fara yin tasiri.

“Ina godiya ga Allah da ya nuna mana wannan wata cikin koshin lafiya, a daidai lokacin da muke aiki tukuru don inganta ƙasarmu. Manufofinmu masu tsauri sun fara haifar da sauyi mai kyau, domin tattalin arzikin ƙasa na samun ƙarfi,” in ji shi.

Ya ci gaba da cewa, “Farashin abinci, wanda ya yi tashin gwauron zabi a baya, yanzu yana sauka, hakan kuma na kawo sauƙi ga masu azumi da sauran ‘yan ƙasa. Darajar naira na ƙaruwa, farashin man fetur kuma na raguwa. Wannan alama ce ta cewa abubuwa na ingantuwa.”

Shugaban ya kuma bukaci Musulmi da su yi amfani da watan Ramadan wajen ƙara imani, nuna tausayin juna da yin addu’o’i domin ci gaban Najeriya.

2 thoughts on “Tinubu Ya Taya Musulmi Murnar Fara Azumi, Ya Ce Manufofinsa Sun Fara Haifar da Abinda Ake Nema

  1. Discover the latest promotional codes for top betting platforms like Betwinner, Melbet, Fonbet, 1xBet, and more! Whether you’re looking for a welcome bonus, a free bet, or an exclusive registration promo code, these links provide access to updated offers for sports betting and online casinos. Find Melbet promo codes for 130% bonus, 1xBet free bet codes, and Fonbet promotions to boost your betting experience. Explore special bookmaker promotions across various countries, including Russia, Rwanda, Cameroon, and Tajikistan. Don’t miss out on the best casino and sportsbook deals available today!👉 Visit now and claim your bonus! https://www.manaolahawaii.com/articles/le_code_promotionnel_1.html

  2. Discover the latest promotional codes for top betting platforms like Betwinner, Melbet, Fonbet, 1xBet, and more! Whether you’re looking for a welcome bonus, a free bet, or an exclusive registration promo code, these links provide access to updated offers for sports betting and online casinos. Find Melbet promo codes for 130% bonus, 1xBet free bet codes, and Fonbet promotions to boost your betting experience. Explore special bookmaker promotions across various countries, including Russia, Rwanda, Cameroon, and Tajikistan. Don’t miss out on the best casino and sportsbook deals available today!👉 Visit now and claim your bonus! https://www.ikonu.ru/faq/pgs/1xbet_promokod_bonus_kod.html

Comments are closed.