February 10, 2025

Tinubu ya buƙaci ganawa da ƙungiyoyin ƙwadago a yau Alhamis

175
IMG-20240711-WA0025.jpg

Daga Abdullahi I. Adam

Akwai yiwuwar a yau Alhamis Shugaba Tinubu ya yi wata tattaunawa da shuwagabannin ƙungiyoyin ƙwadago kan zancen mafi ƙarancin albashi wanda ake ta kai ruwa rana game da shi fiye da watanni huɗu.

Bayanai sun nuna cewa Shugaba Tinubun ne da kansa ya aike ma ƙungiyoyin ƙwadago da gayyata domin tattauna zancen mafi ƙarancin albashin wanda ake sa ran ayi taron a fadar shugaban ƙasa a yau ɗinnan idan ‘yan ƙwadagon sun amsa gayyatar.

Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito, shuwagabannin ƙungiyoyin ƙwadagon za su zauna don tattauna yiwuwar amsa gayyatan ta shugaban ƙasa, kuma idan sun gamsu da gayyatar ana sa ran su zauna da shugaban ƙasar kan zancen na mafi ƙarancin albashi ga ma’aikata a Najeriya.

Rashin jituwa kan lamarin mafi ƙarancin albashin ya samo asali ne tun lokacin da gwamnatin shugaba Tinubu ta sanar da dakatar da tallafin mai a shekarar da ta gabata, wanda hakan ya jefa ‘yan ƙasa da dama cikin mawuyacin hali na rayuwa wanda ya tilasta ma ‘yan ƙwadago neman ƙarin albashi.

A halin yanzu dai ’yan ƙwadago na neman a soma biynsu mafi ƙarancin albashi na ₦250,000 ne yayin da ita kuma gwamnati ta doge kan ₦62,000 a matsayin abinda za ta iya biya.

175 thoughts on “Tinubu ya buƙaci ganawa da ƙungiyoyin ƙwadago a yau Alhamis

  1. Hello! I know this is kinda off topic but I’d figured I’d ask. Would you be interested in exchanging links or maybe guest authoring a blog article or vice-versa? My site goes over a lot of the same subjects as yours and I believe we could greatly benefit from each other. If you happen to be interested feel free to send me an e-mail. I look forward to hearing from you! Terrific blog by the way!

    http://monetoss.ru/news/promokod-1xbet-bonus.html

  2. Heya! I know this is sort of off-topic but I had to ask. Does building a well-established blog like yours take a lot of work? I am completely new to blogging however I do write in my diary on a daily basis. I’d like to start a blog so I will be able to share my personal experience and thoughts online. Please let me know if you have any ideas or tips for brand new aspiring bloggers. Appreciate it!

    https://autostill.com.ua/headlight-sealant-lifespan.html

  3. Hey there! This is kind of off topic but I need some advice from an established blog. Is it hard to set up your own blog? I’m not very techincal but I can figure things out pretty fast. I’m thinking about creating my own but I’m not sure where to begin. Do you have any points or suggestions? Cheers

    Wyoming Valley Equipment LLC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *