An Binne Almajirai 17 Da Gobara Ta Hallaka a Zamfara
Rahotanni daga Jihar Zamfara sun tabbatar da rasuwar almajirai 17 sakamakon wata mummunar gobara da ta tashi a makarantar allo...
Rahotanni daga Jihar Zamfara sun tabbatar da rasuwar almajirai 17 sakamakon wata mummunar gobara da ta tashi a makarantar allo...
Wani sanannen ɗan fashi da makami da aka sani da Kachallah Bugaje ya bayyana tubarsa daga aikata laifuka, ciki har...
Daga Sabiu Abdullahi Rahotanni daga garin Tungar Kara, cikin ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara, sun bayyana cewa wani jirgin...
Daga Sabiu Abdullahi Bayanai daga wasu garuruwan ƙananan hukumomin Tsafe da Bukkuyum a jihar Zamfara sun nuna cewa ƴan bindiga...
By Sabiu Abdullahi Mazauna ƙauyen Gidan Maidanko da ke ƙaramar hukumar Maradun, jihar Zamfara, sun tsere daga gidajensu bayan wani...
Daga Sabiu AbdullahiRahotanni da ke fitowa daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa ƴan bindiga sun tarwatsa wata gada...
Daga Sabiu Abdullahi Wani hatsarin kwale-kwale ya sake afkuwa a garin Gummi na jihar Zamfara a safiyar ranar Asabar,...
Daga Sabiu Abdullahi Mummunan hatsarin kwale-kwale da ya afku a garin Gummi na jihar Zamfara ya yi sanadin mutuwar...
Daga Sabiu Abdullahi Wani mummunan harin kwanton bauna da ‘yan ta’adda suka kai a karamar hukumar Tsafe da ke...
Daga Sabiu Abdullahi A safiyar yau Alhamis ne wasu gungun ‘yan ta’adda suka tare babbar hanyar Gusau zuwa Funtua...