An gargaɗi jama’ar da ke ƙasashen Tarayyar Turai da su tanadi kayan bukatun yau da kullum saboda barazanar shiga yaƙi da Rasha
Daga Sabiu Abdullahi An shawarci ‘yan kasashen Tarayyar Turai su tanadi kayan bukatun yau da kullum domin yiwuwar faruwar yaki ko...