Gwamna Fubara Ya Tabbatar Da Bin Hukuncin Kotun Koli Kan Zaɓen Kananan Hukumomi
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa za ta bi hukuncin kotun koli bayan nazarin...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tabbatar wa al’ummar jihar cewa gwamnatinsa za ta bi hukuncin kotun koli bayan nazarin...
Tsohon ministan sufuri Najeriya, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba zai mika mulki ga matasan ƙasar...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnatin jihar Rivers ta sanar da amincewa da sabon mafi ƙarancin albashi na naira 85,000 ga ma'aikatan...
Daga Sodiqat A'isha Umar Rahotanni sun ruwaito cewa ana ci gaba da harbe-harben bindiga, tun bayan zaben kananan hukumomi a...
Daga Sabiu Abdullahi Siminalayi Fubara, Gwamnan jihar Rivers da ke kudancin Najeriya ya biya wa maniyyata aikin Hajjin wannan shekarar...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya sake tabbatar da dangatakarsa da mai gidansa Nyesom Wike. Duk da...
Daga Sabiu Abdullahi Babbar Kotun Jihar Ribas da ke zama a Isiokpo ta bayar da umarnin wucin gadi a ranar...
Daga Sabiu Abdullahi Majalisar dokokin jihar Ribas ta fara shirin tsige gwamnan jihar, Siminialayi Fubara. Don haka ne ‘yan majalisar...
Wata mata a jihar Ribas, Favour Nweke, wadda ta yiwa mijinta, Ekelediri Nwokekoro wanka da man gyada mai zafi a...