Ƙasar Nikaraguwa ta yanke hulɗar difulomasiyya da Isra’ila saboda abubuwan da ta ƙira “kama-karya” da “kisan kiyashi” a Gaza
Daga Sabiu AbdullahiƘasar Nikaraguwa ta sanar da shawararta da ta yanke ta katse hulɗar difulomasiyya da Isra’ila tare da yin...