Nijar: Sojoji Za Su Gudanar da Taro Kan Dawo da Mulkin Dimokraɗiyya
Hukumomin mulkin sojin Nijar sun shirya babban taro kan shirin mayar da mulkin dimokraɗiyya, kusan shekara biyu bayan kifar da...
Hukumomin mulkin sojin Nijar sun shirya babban taro kan shirin mayar da mulkin dimokraɗiyya, kusan shekara biyu bayan kifar da...
Ministan Sufuri na Nijar, Kanal Manjo Salissou Mahaman Salissou, ya bayyana cewa ƙawancen kasashen Sahel—Burkina Faso, Nijar, da Mali—na shirin...
Daga Abdullahi I. AdamA safiyar yau Talata ne gamayyar ƙungiyoyi suka fito kan tituna a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar...
Daga Sabiu Abdullahi Tsohon Firaministan Jamhuriyar Nijar, Hama Amadou, ya rasu a daren Laraba bayan fama da jinya, kamar yadda...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnatin mulkin soji a Nijar ta yarda da tattaunawa da gwamnatin Jamhuriyar Benin karkashin jagorancin tsofaffin shugabannin...
Daga Abdullahi I. AdamKamar yadda dakarun soji na Jamhuriyar Nijar suka tabbatar, dakarun sun ce sun sami nasarar damƙe babban...
Daga Sodiqat Aisha Umar Ƴar gidan Muhammadu Bazoum ta zargi Issoufou da hannu a juyin mulkin da sojojin Nijar suka...
Daga Sabiu Abdullahi Rahotanni da ke fitowa daga Ƙasar Nijar na nuna cewa ƙasar ta sake buɗe kan iyakarta da...
Daga Sabiu Abdullahi Gwamnatin mulkin soji ta Nijar karkashin Janar Abdourahamane Tchiani ta sanar da cewa ta soke yarjejeniyar soji...