Fursunoni 12 A Kogi Sun Tsere Daga Gidan Yari
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere daga gidan gyaran hali na gwamnatin tarayya da ke Kotonkarfe, Jihar Kogi, a safiyar...
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere daga gidan gyaran hali na gwamnatin tarayya da ke Kotonkarfe, Jihar Kogi, a safiyar...
Daga Sabiu Abdullahi Lauyan kare hakkin bil’adama kuma mai fafutuka, Deji Adeyanju, ya zargi gwamnatin shugaba Bola Tinubu da...
Daga Sabiu Abdullahi Wani rahoto da TCR ta fitar a baya-bayan nan, bisa bayanan da Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta...
Daga Sodiqat Aisha Umar Hukumar EFCC ta janye daga neman kama tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello. Janyewar na zuwa ne...
By Sabiu AbdullahiShugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar...
Daga Sabiu Abdullahi Dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na Kogi, Usman Ododo, ya sha rantsuwar kama...
Daga Ɗanlami Malanta Kotun sauraren ƙararrakin zaɓen gwamna da ke jihar Kogi ta ba wa INEC sa’o’i 48 da ta...
Daga Sabiu AbdullahiUsman Ododo, dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, ya samu nasarar lashe kujerar gwamnan jihar Kogi bayan kammala...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Kogi zuwa karfe 7 na yamma ran Lahadi....
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa...