Sojojin Isra’ila Sun Ƙara Luguden Wuta A Gaza Yayin Da Adadin Mutanen Da Suka Mutu Ya Ƙaru
Jiragen yaƙi da tankokin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Birnin Gaza domin ƙwace iko da yankin. Mazauna...
Jiragen yaƙi da tankokin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Birnin Gaza domin ƙwace iko da yankin. Mazauna...
Daga Sabiu Abdullahi Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta shiga kowace irin tattaunawa...
Daga TCR Hausa Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta kaddamar da hare-hare ta sama a wasu sansanoni biyu na soji...
Gwamnatocin wasu ƙasashen Larabawa da suka taka rawa wajen shiga tsakani don tabbatar da tsagaita wuta a Gaza sun nuna...
Hamas ta saki karin mutum uku daga cikin fursunonin da aka shirya sakin yau Asabar, bayan rattaba hannu a takardu...
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinu ta Hamas ta miƙa mutanen Isra'ila uku da take tsare da su ga kungiyar agaji ta Red...
A wata sanarwa da ta fitar a yau, Hamas ta ce sakin Isra'ilawan da ta yi ya nuna cewa babu...
Daga TCR HausaA cewar yarjejeniyar dakatar da bude wuta tsakanin Isra’ila da Hamas wadda ta tanadi musayar fursunoni, bayan sakin...
Daga Sabiu Abdullahi Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) ta bayar da sammacin kama Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da tsohon...
Daga Sabiu Abdullahi Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya kori Ministan Tsaro Yoav Gallant ba zato ba tsammani, yana mai nuna “babban...