Hisbah
Hisbah ta ƙwace kwalaban giya 850 a Katsina
Daga Sabiu Abdullahi Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta kama kimanin kwalaben giya iri-iri guda 850 a karamar hukumar Kankara....
Hisba a Kano ta yi nasarar kama babbar mota shaƙe da giya
Daga Sabiu Abdullahi Rahotanni da ke fitowa daga Jihar Kano na nuna cewa Hukumar Hisbah ta ta kama wata babbar...
Gwamnan Katsina ya naɗa tsohon soja Ahmad Daku a matsayin shugaban Hibah
Daga Sabiu Abdullahi Gwamna Dikko Radda na Katsina ya amince da nadin tsohon gwamnan mulkin soja na jihohin Kano da...
Mun gama shirin aurar da mata 1,800—Aminu Daurawa, Shugaban Hisbah na Kano
Daga Sabiu Abdullahi Kwamandan Hisbah a Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya tabbatar da shirin hukumar na aurar da...