Isra’ila Ta Kai Wa Iran Farmaƙi, Ta Kashe Manyan Jami’an Soji Da Masana Kimiyya
Isra’ila ta kaddamar da hare-hare ta sama a cikin dare a birnin Tehran, babban birnin Iran, inda ta kashe wasu...
Isra’ila ta kaddamar da hare-hare ta sama a cikin dare a birnin Tehran, babban birnin Iran, inda ta kashe wasu...
Daga Sabiu Abdullahi Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Idriss Itno, ya bayar da umarnin dakatar da bayar da visa ga 'yan...
Likitoci a birnin Washington DC sun bayyana cewa tsohon shugaban Amurka, Mista Joe Biden, na fama da cutar daji (cancer)...
Daruruwan ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya sun gudanar da zanga-zanga a ranar Alhamis a gaban shelkwatar kungiyar ta nahiyar Turai, suna...
Daga Sabiu Abdullahi Wata kotu a birnin Washington DC na Amurka ta bayar da umarni ga hukumar FBI da ta...
Shugaban Amurka, Donald Trump, na shirin sanya hannu kan wata doka da za ta ayyana turancin Ingilishi a matsayin harshen...
Aƙalla mutum tara ne suka mutu a ƙarshen mako sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da guguwa da suka afka wa...
A jiya Talata, Shugaban Amurka ya gana da Sarki Abdullah na Jordan a fadar White House, inda suka tattauna batutuwan...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayar da umarni na kai hare-haren sama kan mayakan ƙungiyar ISIS a Somalia.A cewar Mista...
Daga The Citizen ReportsWani mutum a Pakistan ya amsa laifin kashe ‘yarsa da aka haifa a Amurka a garin Quetta,...