Shin kuna da labarin arzikin Dangote ya nunku zuwa $28bn bayan matatar mansa ta fara aiki a watannin baya?
Daga Sabiu Abdullahi Alhaji Aliko Dangote, attajirin Najeriya kuma Babban Shugaban Kamfanin Dangote Refinery, ya ci nasarar riɓanya arzikinsa zuwa...