Shugaba Tinubu ya taya Mahamat Déby murnar lashe zaɓen Chadi
Daga Sodiqat Aisha Umar
Shugaba Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a makon da ya gabata.
Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale ya fitar, shugaba Tinubu ya ce nasarar gudanar da zaɓen da aka yi a ƙasar ya nuna irin kishin da al’umma da gwamnatin Chadi ke da shi wajen mayar da ƙasar kan tsarin mulkin dimokraɗiyya.
Shugaban na Najeriya ya kuma tabbatar wa da zaɓaɓɓen shugaban Chadin cewa Najeriya za ta ci gaba da aiki kafaɗa da kafaɗa da ƙasar, a yayin da ya ce duka ƙasashen biyu ke naman bunƙasa zaman lafiya da tsaro da ci gaba al’umomin ƙasashen.
Sanarwar ta kuma ce shugaba Tinubu ya yi kiran ci gaba da aiki tare da haɗin kai tsakanin ƙasashen biyu.
Shugaba Tinubu ya kuma yi fatan alƙairi ga Mahamat Déby a tsawon wa’adin mulkinsa





наркология вывод из запоя ростов наркология вывод из запоя ростов .
капельница от запоя на дому капельница от запоя на дому .
вальцовочный станок вальцовочный станок .
Лечение наркомании в Алматы Лечение наркомании в Алматы .
курс доллара к тенге курс доллара к тенге .
проверенные проститутки в москве проверенные проститутки в москве .
полноростовой турникет купить for-gate.ru .
view instagram anonymously view instagram anonymously .
Кодирование от алкоголизма в Астане Кодирование от алкоголизма в Астане .
элитные девушки элитные девушки .