January 14, 2025

Sheikh Gumi ya buɗe asusun tallafa wa Falasɗinawa

283
images-2023-10-22T123824.887.jpeg

Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya Sheikh Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, wanda ke zaune a Jihar Kaduna, ya bude asusu don tallafa wa Falasɗinawa.

Wannan neman taimako an fara shi ne dai saboda halin da Falasɗinawan suke ciki sakamakon hare-haren da Isra’ila ke kai musu ba dare ba rana.

Dr. Gumi sai ya sanar da wannan aiki ne a shafinsa.na Facebook.

Ga abin da ya ce:

SHEIKH DR. AHMAD GUMI YA BUƊE ASUSUN TAIMAKAWA MUTANEN PALESTINE

Duk wanda yake so ya taimakawa mutanen saboda wannan yaki da ake yi na Gaza da ke PALASTINE domin siyan musu magani da kayan taimako zai iya aikowa ta wannan account number.

Account Number: 203-381-3455
Bank: First Bank
Name: Sheikh Abubakar Gumi Mosque Foundation

Account Number: 2000886661
Bank: FCMB
Name: Dr. Ahmad Gumi students forum

Allah ya saka da alkairi ya daukaka musulunci da musulmai baki daya.

Salisu Hassan Webmaster
08038892030
20/10/2023

283 thoughts on “Sheikh Gumi ya buɗe asusun tallafa wa Falasɗinawa

  1. купить диплом врача с занесением в реестр [url=https://prema-diploms.ru/]купить диплом врача с занесением в реестр[/url] .

  2. купить диплом о среднем образовании в новосибирске [url=https://prem-diplom77.ru/]купить диплом о среднем образовании в новосибирске[/url] .

  3. капельница от запоя на дому нижний новгород [url=www.ukroenergo.ukrbb.net/viewtopic.php?f=13&t=21392/]капельница от запоя на дому нижний новгород[/url] .

  4. капельница от запоя на дому нижний новгород [url=www.svstrazh.forum24.ru/?1-3-0-00000239-000-0-0-1730815136]капельница от запоя на дому нижний новгород[/url] .

  5. вывод из запоя в наркологическом стационаре Самары [url=http://www.honey.ukrbb.net/viewtopic.php?f=45&t=16727]вывод из запоя в наркологическом стационаре Самары[/url] .

  6. продамус промокод скидка на подключение [url=www.alhambra.bestforums.org/viewtopic.php?f=2&t=50755]www.forumbar.anihub.me/viewtopic.php?id=9823#p1757[/url] .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *