Shahararren jarumim wasan Hausa Samanja ya rasu
Daga Sabiu Abdullahi
Masana’antar nishadantarwa ta Hausa na jimamin rashin ɗaya daga cikin fitattun jarumanta, Usman Baba Fategi, wanda aka fi sani da Samanja.
Fitaccen jarumin ya ja numfashinsa na ƙarshe ne da sanyin safiyar Lahadi 12 ga watan Nuwamba, 2023, a asibitin Garden City da ke Kaduna.
Rasuwar Samanja ta biyo bayan doguwar fama da rashin lafiya, kamar yadda majiya mai tushe na kusa da jarumin suka ruwaito.
Ya rasu ya bar mata biyu da ’ya’ya 14.
клиника вывод из запоя ростов клиника вывод из запоя ростов .
после капельницы от запоя после капельницы от запоя .
Кодирование от алкоголизма в Казахстане Кодирование от алкоголизма в Казахстане .