January 15, 2025

Real Madrid ta gama sayen ƴanwasa a halin yanzu—Ancelotti

4
FB_IMG_1723897659648

Daga Sabiu Abdullahi  

Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti ya tabbatar da cewa kungiyar ba za ta kara sa hannu kan sayen wani dan wasa a wannan kasuwar musayar ‘yan wasan ba.  

A cikin wata sanarwa, Ancelotti ya ce, “Mun rufe kasuwarmu, ba za mu sanya hannu kan dan wasan tsakiya ba, muna da Alaba da wasu matasa.”  

Wannan sanarwar ta zo da mamaki ga mutane da yawa, saboda an danganta Real Madrid da manyan masu tsaron baya da yawa a cikin ‘yan makonnin nan.  

Sai dai da alama Ancelotti yana da kwarin guiwa a tawagarsa ta yanzu kuma ba zai kara sabbin ‘yan wasa ba kafin a rufe kasuwar saye da sayar da ‘yan wasa.

4 thoughts on “Real Madrid ta gama sayen ƴanwasa a halin yanzu—Ancelotti

  1. Hi all, here every one is sharing such know-how, therefore it’s good to read this weblog, and I used to pay a visit this weblog all the time.

    porn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *