Sheikh Ɗahiru Bauchi Ya Nemi Afuwar Al’ummar Musulmi
A wani babban taro da Ɗariƙa Tijjaniyya ta gudanar a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya a jiya Alhamis 13 ga...
A wani babban taro da Ɗariƙa Tijjaniyya ta gudanar a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya a jiya Alhamis 13 ga...
Francis Ngannou ne ke riƙe da kambun ajin masu nauyi na faɗan komai da ruwanka na duniya, har zuwa watan...
Ɗan ƙwallon Ajantina kuma tsohon ɗan wasan Basilona da ya raba gari da kungiyar PSG a 'yan kwanakin da suka...
Abba El- Mustapha ya shiga sahun waɗanda sabon Gwamnan Kano ya naɗa a matsayin shugabannin wasu hukumomin gwamnati tare da...
Ƙungiyar Al Nassr ta Saudi Arebiya na ci gaba da ƙaron gogaggun 'yan wasa don taka leda tare da Kiristiyano...
Wata motar Naira miliyan 55, ƙirar Marsandi da akayi ta yamaɗiɗi da batun sace ta a kafafen intanet, bayan wani...
Ƙunigiyar kwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da naɗin ɗan kwallon ƙasar Portugal Bruno Fernandez a matsayin sabon kyaftin...
Ma'aikatar ƙananan hukumomi da masarautun gargajiya ta jihar Bauchi ta amince da tuɓe hakimai shida daga masarautun Bauchi da Katagum...
Al'umma na ci gaba da kira ga gwamnatin Bauchi da ta gabatar da shi a gaban kotu, ko a ba...
Me alfarma Shehun Borno Alhaji (Dr) Abubakar Ibn Umar Garbai El-Kanemi yayi kira ga al'umar musulmi da su yawaita Istgifari...