An aike da yan ta’adda sama da sittin barzahu a Sokoto
Daga Bello Badamasi DinawaA jiya Talata, Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka 'yan Bindiga da dama tare...
Daga Bello Badamasi DinawaA jiya Talata, Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta samu nasarar hallaka 'yan Bindiga da dama tare...
Daga Sabiu Abdullahi Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya bayyana a ranar Laraba cewa kungiyar Falasdinawa ta Hamas ba kungiyar...
Daga Aliyu M. AhmadDuk abin da Isra'ila ke yi, Yahudawa da yawa (da kansu) sun rubuta cewa, NAKBA ce. Nakba...
Daga Sabiu Abdullahi Wani bala'i ya afku a sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin kogin Jordan...
Wani magidanci ya daɓa wa matarsa wuka har lahira a unguwar Korinya da ke karamar hukumar Konshisha ta jihar Benue....
Daga Misbahu El-HamzaƳan Hamas sun saki wata Bayahudiya da suka kama mai shekaru 80 da ɗoriya. Da ta zo tafiya,...
Daga Sabiu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu gungun barayi da suka ƙware wajen satar injinan samar...
Daga Bello Badamasi Dinawa Rahotanni da ke fitowa daga Jihar Sokoto na nuna cewa a daren jiya Litinin da misalin...
Daga Sabiu Abdullahi Wata mata mata mai suna Mrs Oluchukwu Nwosu ta sayar da jikanta mai watanni uku a duniya...
Daga Usama Taheer Maheer Ƙungiyar Hamas ta bayyana cewa ta sake sakin fursunoni biyu acikin fursunonin da ta yi garkuwa...