December 7, 2025

Mutanen gari sun kai farmaƙi wa ƴan bindiga a Bauchi

Nigerianbandits-750x375-1.png

Maƙala Daga Misbahu El-Hamza

A shirinsu na safiyar yau, BBC Hausa sun kawo labarin wasu jajirtattun mutane a ƙaramar hukumar Toron jihar Bauchi waɗanda suka afkawa bandits a daji.

Ƴan bindiga ɗin sun shiga wani gari ranar Talata suka sace mutane. Sannan suka ƙara dawowa wani garin a jiya Laraba suka sace mutane har da mace. A nan ne mutanen suka ce maji ma gani!

A yanzu dai waɗannan jajirtattun mutane sun kuɓutar da dukkanin mutanen da aka sace musu, kuma sun yi nasarar kashe ɗaya daga cikin bandits ɗin, a yayin da sauran suka ari ta kare.

Waɗannan mutane fa ba su tsaya nan ba. Ance yanzu haka wasunsu na cikin dajin suna farautar sauran ɓarayin da suka ari ta karen.

Wannan shi ne abin da ya kamata al’ummar mu su fara yi. Ƴan bindiga ɗin nan sun fi mu tsoron mutawa da son duniya. Bindigar da suke riƙe da ita ne kawai suke tunanin za su iya yin yadda suka so da mu.

Shi ya sa muke kira da sauran gwamnonin jihohin arewa da ke fama da wannan bala’i da su kwaikwayi abin da gwamnan Katsina ya yi domin ƙarfafa al’umma su kare kansu.

41 thoughts on “Mutanen gari sun kai farmaƙi wa ƴan bindiga a Bauchi

  1. there needs to be more of an effort to remember to initiate sex at all. Proposing playing aラブドール av sex game is a thoughtful way of letting your partner know you’re still interested in them sexually, even if you don’t randomly jump their bones.”

  2. 当社の新着ラブドールコレクションの精巧なデザインは、オナドールいっぱいの情熱をかき立て、満足の領域により一層深く引き込むように設定されており、あらゆる人のニーズに応え、官能という言葉を再定義するように細心の注意を払って設計されています。

  3. When I got to my room, I sat down to study. That’s how he found me. He started by making small talk and then rubbed my shoulders from behind me.

Comments are closed.