January 14, 2025

Mummunar ambaliyar ruwa ta raba mutane da matsugunansu a Jihar Katsina

30
FB_IMG_1724087354743

Daga Sabiu Abdullahi  

Wata mummunar ambaliyar ruwa ta afka wa al’ummar Natsinta da ke karamar hukumar Jibia a jihar Katsina, inda ta rutsa da gidaje sama da 255 tare da raba sama da mutane 1,000 daga matsugunansu, galibinsu mata da kananan yara.  

Hakimin kauyen Dayebu Mai Ungwa ya nuna matukar damuwarsa kan lamarin, inda ya ce, “Ba mu da wani zabi face mu gode wa Allah a kan duk abin da ya faru, don haka ba mu da wani dalili na kokwanto kan nufinsa.”

Ya bayyana cewa akalla gidaje 250 ne lamarin ya shafa, inda a baya-bayan nan kuma wasu hudu suka nutse a cikin ruwa, biyu kuma suka lalace.  

Hakimin kauyen ya yi kira ga gwamnati da ta kawo musu dauki cikin gaggawa, inda ya bukaci kwanukan rufi, siminti, bulo, da kuma taimakon kudi don samar da matsuguni na wucin gadi ga mazaunan da suka rasa matsugunansu.  

A nasa jawabin dan majalisa mai wakiltar mazabar Jibia a majalisar dokokin jihar Mustafa Yusuf ya ziyarci al’ummar yankin tare da nuna alhininsa kan barnar da aka yi.  

Ya kuma tabbatar wa wadanda abin ya shafa cewa majalisar dokokin jihar za ta magance matsalar a cikin makon nan, da nufin saukakawa ta hanyar tallafin gwamnatin jihar.  

An yi sa’a, ba a bayar da rahoton asarar rayuka ba, duk da cewa wasu mutane da dama sun jikkata kuma suna samun kulawar likitoci.

30 thoughts on “Mummunar ambaliyar ruwa ta raba mutane da matsugunansu a Jihar Katsina

  1. Mostbet orqali ro‘yxatdan o‘tish juda oson va qulay | Mostbet orqali sport o‘yinlariga pul tikish imkoniyati mavjud | Mostbet orqali ro‘yxatdan o‘tish uchun oddiy qadamlar | Mostbet uz kazino o‘yinlari orqali katta daromadga ega bo‘ling http://www.mostbet-casino-uz-kirish.com. | Mostbet oynash uchun ajoyib shart-sharoitlar va bonuslar | Mostbet uz onlayn kazino va sport tikish platformasi [url=https://mostbet-casino-uz-kirish.com/]mostbet uz yuklab olish[/url].

  2. Mostbet kazino o‘yinlari keng assortimentda taklif etiladi | Mostbet orqali sport o‘yinlariga pul tikish imkoniyati mavjud | Mostbet uz ro‘yxatdan o‘tish va dastlabki bonuslarni olish | Mostbet orqali foydali maslahatlar va strategiyalar mostbet casino. | Mostbet oynash va yangi yutuqlarni qo‘lga kiritish imkoniyati | Mostbet uz yuklab olish orqali barcha xizmatlardan foydalaning [url=https://mostbet-casino-uz-kirish.com/]mostbet oynash[/url].

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *