March 28, 2025

Matashi Dan Jihar Jigawa Ya Samu Kyautar Naira Milyan Goma Bayan Ya Kirkiri Kunzugun Da Zai Taimaka wa Mata Masu Yoyon Fitsari

1698594208938.jpg

Daga Hon. Saleh Shehu Hadejia

Wani matashi daga jihar Jigawa dan asalin ƙaramar hukumar Auyo, mai suna Isah Ɗahiru Gidan Dallah, ya yi nasarar ƙirƙiro ƙunzugu (Pampers) da zai ke taimakawa mata masu fama da matsalar yoyon fitsari wajen samun saƙo cikin Gaggawa.

Idan aka yi duba, dukkanin jijiyoyin dake isar da saƙo na fitsari na aike shi zuwa ga ƙwaƙwalwa dan isar da saƙo ga mutane, sai dai mata masu fama da matsalar yoyon fitsari sun yi rashin wannan organs dake isar musu da wannan saƙo, hakan tasa ko da yaushe fitsari kan futo musu ba tare da sun sani ba.

Saidai a halin yanzu matashin ya yi nasarar ƙirƙirar na’ura da za ta ke taimakawa waɗancan mata dan samun saƙon fitsari a ƙwaƙwalwarsu, yayin da idan suka yi amfani da wannan famfas da ya ƙirƙiro hakan zai taimake su.

Hukumar NCC ta ƙasa ta bashi lambar karramawa bayan da ta tabbatar da abun da ya yi da kuma gwaji da aka yi kan na’urar tasa.

4 thoughts on “Matashi Dan Jihar Jigawa Ya Samu Kyautar Naira Milyan Goma Bayan Ya Kirkiri Kunzugun Da Zai Taimaka wa Mata Masu Yoyon Fitsari

  1. Whaat i ddo noot understood is actuallyy how you’re noot reqlly much
    more neatly-favored than you miyht be rught now.
    You’re veryy intelligent. Yoou already kow tthus significantly iin terms
    off tis subject, msde mee personally consider it from soo many vaarious angles.

    Its likie men and wkmen aren’t faascinated except it’s oone thing
    to accomplish wigh Laddy gaga! Youur individual styuffs outstanding.
    Alll tthe tjme deal witth iit up!

  2. If you would liike tto grow your know-how simply keep visiting
    this wweb pasge andd be updaed witth thee hottest news updae posted here.

  3. Thanjs ffor your personal marvelous posting! I seriously enjoyed readng it,
    you wjll be a great author.I will ensure that I bookmwrk youhr blog and may come back iin tthe future.

    I want tto encourage continue yyour great posts, hve a nice day!

Comments are closed.