January 24, 2025

Masu ruwa da tsaki sun tabbatar za a samu raguwar farashin man fetur a 2024

13
images-2023-12-13T060813.343.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Masu ruwa da tsaki sun tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa za a samu raguwar farashin man fetur, lamarin da ke nuni da cewa nan ba da dadewa ba za a shawo kan matsalolin da ake fama da su a fannin samar da makamashi.

Suna hasashen faduwar farashin man fetur musamman ganin za a dawo da matatar man Fatakwal da ke jihar Ribas a watan Janairu.

Kenneth Korie, shugaban kungiya kuma shugaban kwamitin amintattu na NOGASA, tare da Dr. Billy Harry, takwaransa na PETROAN, sun bayar da wannan tabbacin ne bayan kaddamar da sassan hukumomi na kula da masana’antu guda biyu a Ibom Icon Hotel a Uyo, Jihar Akwa Ibom, ranar Talata.

Da suke bayyana kwarin gwiwa, sun bayyana cewa suna da tabbaci 100 bisa 100 na farashin man fetur zai ragu yayin da matatun man suka dawo aiki a watan Janairu.

Korie ya alaƙanta hauhawar farashin man da ake samu a halin yanzu da shigowa da shi daga kasashen waje sannan ya kara da cewa gyara da inganta matatun man da ke Fatakwal, Kaduna da Warri na da matukar muhimmanci wajen rage farashin kayayyakin.

13 thoughts on “Masu ruwa da tsaki sun tabbatar za a samu raguwar farashin man fetur a 2024

  1. オナホ おすすめthere may be concerns by parents and clinicians if the following become evident:painful menstruationchronic pelvic painpartial vaginal outflow obstruction/imperforate hymenpossible anatomical defectsViews on sexual activityOne study from 1996 documented the interviews of a sample of junior high school students in the United States.The girls were less likely to state that they ever had sex than adolescent boys.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *