Manyan biranen Afirka 10 waɗanda ke da mafi kyawun tsarin kiwon lafiya
Daga Sabiu Abdullahi
Numbeo, wani kamfanin bincike da ke mayar da hankali kan kididdigar da ta shafi ingancin rayuwa, ya sanya Legas a matsayin birni na takwas mafi kyawun tsarin kiwon lafiya a Afirka.
Cibiyar dai tana tantance ma’auni na tsarin kiwon lafiya, la’akari da abubuwa kamar ƙwararrun likitoci, ma’aikata, kayan aiki, da kashe kuɗi.
Ga jerin manyan biranen Afirka 10 waɗanda ke da mafi kyawun tsarin kiwon lafiya:
1. Cape Town, Afirka ta Kudu
2. Pretoria, Afirka ta Kudu
3. Nairobi, Kenya
4. Johannesburg, Afirka ta Kudu
5. Durban, Afirka ta Kudu
6. Tunisiya, Tunisiya
7. Aljeriya, Aljeriya
8. Lagos, Nigeria
9. Alkahira, Misra
10. Casablanca, Maroko
Daga jaridar TheNation