January 14, 2025

Malaman jami’ar Abuja sun tsunduma yajin aiki

10
IMG-20240503-WA0003.jpg

Daga Sodiqat Aisha Umar

Mambobin ƙungiyar malaman jami’a ASUU, reshen jami’ar Abuja sun tafi yajin aikin sai baba ta gani saboda wasu matsaloli da ke daƙile ci gaban ƙungiyar.

Ƙungiyar malaman ta sanar da hukuncin fara yajin aikin ne a ranar Alhamis bayan kammala taron da ta yi a harabar jami’ar.

Manema Labarai su ruwaito cewa mambobin ƙungiyar ASUU reshen jami’ar ta Abuja ba sa ga maciji da shugaban jami’ar mai bari gado Farfesa Abdulrasheed Na’allah da kuma ministan ilimi Farfesa Tahir Mamman kan zaɓen sabon shugaba da zai ja ragamar jami’ar.

Wata sanarwa da aka buga a ɗaya daga cikin jaridun ƙasar a ranar 15 ga watan Maris ta buƙaci a sauya Na’Allah.

10 thoughts on “Malaman jami’ar Abuja sun tsunduma yajin aiki

  1. If you are reading this message, That means my marketing is working. I can make your ad message reach 5 million sites in the same manner for just $50. It’s the most affordable way to market your business or services. Contact me by email virgo.t3@gmail.com or skype me at live:.cid.dbb061d1dcb9127a

    P.S: Speical Offer – ONLY for 24 hours – 10 Million Sites for the same money $50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *